Chevening 2025/26: Yadda aliban Najeriya Za Su Nemi Tallafin Karatu a asar Birtaniya
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida Birtaniya - An bude gurbin neman tallafin karatu na Chevening na zangon 2025/2026 wanda aka ba dalibai damar neman tallafin daga yanzu har zuwa 5 ga Nuwamban 2024.